Tắt Quảng Cáo [X] Đăng Nhập để ẩn Tất Cả Quảng Cáo SATOSHI BTCs YANA MATAKIN GWAJI WATO ( TESTNET ): AYANZU ZASUYI MAINET LAUNCH awannan watan June 2022 MUNA FATAN YA SHIGA KASUWA Kana Mining na Satoshi BTCs ka daina??? Ko Kana gani kullum ana tallan Alkairin sa Amma baka Fara ba?? Ko Ka kasa kyc to Dan Allah ku Yi hakuri ku karanata wannan har karshe Wato shi satoshi BTCs bawai ana mining din BTC ba ne ma'ana bitcoin A'a suna bada reward ne ga masu mining BTCs din na sati guda 1 week Coin din yana da total supply na 2.1 billion suna so mutane suyi mining nashi Kamar yarda ake mining na pi network wanda mu muna kallon yafi pi network guarantee ma meyasa muka ce haka saboda total supply na coin yana daya daga cikin abinda ake dubawa na coin kuma suna da wani adadi da suka bayar wanda za'ayi mining nashi kafin a shiga dashi kasuwar crypto currency Dalilin mutane su himmatu da mining na satoshi BTCs yasa suke bawa mutane reward na BTC din kuma idan ya kai wani adadi zaka iya cire kayan ka kai tsaye kasa BTC wallet address ka cire kayan ka. Shi kuma BTCs sai anyi launching nashi kafin a bawa mutane dama su cire BTCs nasu wannan yake nuna ma satoshi BTCs gaskiyane ba yarda za'a mutum yana so ya cuce ku ya tsaya yana ta zuba muku kyautar BTC ku cire kuyi uzurin ku dashi. Sun jima ana mining nashi yau da Karya ne da tuni sun gudu Kamar yarda ake rug pull na mutane a wasu token din YA AKE MINING NA SATOSHI BTCS: Dole kayi register GA link Vui lòng đăng kí hoặc đăng nhập để thấy liên kết tại BigMMO Zaka saka imail naka zasu tura maka verification code a email ka zabi password naka Daga nan zasu baka dama kayi download na app nasu kuma app na satoshi BTCs yana kan playstore yanzu haka Wannan ma yana da cikin abinda yasa satoshi BTCs gaskiya ne akwai app da aka. Kirkira na karya acan sai mutane su kula san samu kayi download ta inda suka baka dama ba sai kaji playstore ba. Bayan kayi download kana bukatar kayi verify sai kasa email naka da password Wanda ka zaba lokacin rijista. sai ka shiga cikin app din Zaka ga start